2020 (MMXX) shekarar da ake ciki yanzu kenan ta Miladiyya. Shekarar ta biyo bayan 2019 yayin da 2021 ce zata biyo bayanta. Shekarar ta fara ne ranar Laraba ta shekarar miladiyya, itace kuma shekara ta 20 a cikin karni na 21, kuma shekara ta farko cikin shekarun 2020.