BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ƴan bindiga sun kashe ƴansanda da garkuwa da mutane 40 a Zamfara
Wani mazaunin ƙauyen ya tabbatar wa BBC cewa ƴan bindigar sun kai harin ne da sanyin safiyar Talata inda suka riƙa yin harbin mai-uwa-da-wabi.
Kyautukan da Tinubu ya bai wa tawagar Super Eagles
Ƴan wasan na Super Eagles da masu horas da su sun isa gida ne a daidai lokacin da suke shan yabo da kuma suka a lokaci guda.
Yadda Isra'ila ke shirin ƙaddamar da hari kan mafakar Falasɗinawa ta Rafah
Rafah birni ne da ke kudancin Gaza. Yankin Rafah ya hada iyaka da Masar da Isra'ila - birnin a karan kansa yana kan iyakar Gaza da Masar.
Ba za mu saki Mohamed Bazoum ba - Shugaban Sojin Nijar
Shugaban mulkin sojin Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani, ya sha alwashin cewa babu ɗaya daga cikin ƙasashen Sahel uku da suka yanke shawarar ficewa daga kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma wato ECOWAS da za ta koma cikin ƙungiyar.
Yadda ake kashe ma'aikatan lafiya masu aikin ceton rai a Gaza
Wani rahoton BBC na musamman ya bi sawun yadda masu aikin bayar da agaji ke shiga cikin haɗari yayin suke gudanar da aikinsu na ceton rayuka a Gaza.
Bidiyo, Mutumin da ya kwashe shekara 62 yana sauraron rediyoTsawon lokaci, 3,49
Ya ce sauraron rediyo ya sanya al'ummar unguwarsu na gaskata duk wani abu da ya faɗi kasancewar ana masa kallo wanda ke da masaniya kan abubuwan da ke faruwa a faɗin duniya.
Ƙasa mai yawan musulmai wadda aka haramta wa yara mata sanya hijabi a sakandare
Kazakhstan na daga cikin ƙasashen duniya waɗanda mafi yawan al'ummarsu Musulmai ne, sai dai abu ne mai ban mamaki batun haramta sanya hijabi a makarantu.
Falasɗinawa na fargaba gabanin hare-haren Isra'ila a Rafah
A makon jiya ne Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya sanar da kutsawar dakarunsa Rafah ta ƙasa, yana mai cewa za su faɗaɗa hare-hare.
Abubuwan da suka haifar wa duniya tsadar rayuwa
An samu ƙaruwar farashin man fetur tun bayan ɓarkewar annobar korona, inda buƙatar man fetur ɗin ta ƙaruwa a duniya sakamakon matakin kullen korona da ƙashen duniya da dama suka ɗauka.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Sakamakon wasannin Afcon 2023
Wannan shafi ne da ke kawo muku sakamakon wasannin gasar cin kofin ƙwallon ƙafa ta nahiyar Afirka ta 2023 da ke gudana a ƙasar Ivory Coast.
Bidiyo, Ƙoƙarin tallafa wa ‘yan mata a lokacin da jinin al’adaTsawon lokaci, 3,04
A ƙasashe masu tasowa dubban mata ne ba sa zuwa makaranta sakamakon rashin samun auduga idan suna jinin al’ada a duk wata.
Jihohin arewacin Najeriya bakwai da za su fuskanci yunwa - Bankin Duniya
A wani rahoto da bankin na duniya ya wallafa tun ranar 1 ga watan Fabrairu kuma ya samu watsuwa a ranar 8 ga watan na Fabrairu ya fitar da bayan na sassan duniya da matsalolin yunwa da za su fuskanta.
Sarki Charles ya yi godiya ga masu yi masa fatan waraka daga cutar kansa
Ana yi wa Sarkin maganin cutar kansar da ba a fayyace irin ta ba a Sandringham.
Hindu - An gano gawar yarinya ƴar Falasɗinu da ta tsinci kanta tsakiyar sojin Isra’ila
Tattaunawar waya da aka naɗa tsakanin yarinya Hind da tawagar masu kai dauki ya nuna cewa Hind ce kaɗai ke da sauran rai a lokacin da aka yi wayar, inda ta yi kwanto a tsakiyar gawawwakin ƴan’uwanta da kawunta domin boye wa sojojin Isra’ila.
Shin ko maganin gyaran jiki na Collagen na hana motsewar fata?
Ana dillancin maganin Collegen - da ke zuwa a nau'o'i daban-daban da suka haɗar da ƙwaya da gari ko ma alewa - a shafukan intanet da shagunan sayar da magunguna da abinci.
Kasashen da aka fi zartar da hukuncin kisa a duniya
The number of executions is rising globally, but many countries have banned capital punishment.
Manufa da nadama kan "sauya wa mutane tunani" bayan juyin-juya-halin Iran
A yayin da Iran ke cika shekara 45 da juyin juya halin ƙasar, al'ummar da suka yi gwagwarmayar kawo sauyi a shekara ta 1979 suna ta bayyana ra'ayoyinsu.
Nasarar Super Eagles da Ƙaddamar da sabbin jiregen yaƙi da wa'adin ƙungiyar kwadago
Wannan maƙala ce da ta tato wasu daga cikin wasu manyan labarai da suka faru a Najeriya daga ranar Asabar 3 ga watan Fabirairu zuwa 10 ga watan
Yadda ƙwallo ke haɗa kan ƴan Najeriya, su manta da damuwarsu
A kwallon kafa ne za ka ga 'yan Najeriya a karkashin inuwa guda suna kallo tare, suna murna tare idan aka yi nasara, suna takaici idan aka samu akasi.
Yadda farashin kayan masarufi ya tashi a lokacin mulkin Tinubu
Tsadar kayayyaki ya yi ƙamarin da ya sa wasu daga cikin al'ummar Najeriya suka fara gudanar da zanga-zanga a wasu daga cikin jihohin kasar.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Shirye-shiryen rediyo
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Shin yin hamma na da illa ga rayuwar ɗan'adam?Tsawon lokaci, 12,06
Shin yin hamma na da illa ga rayuwar ɗan'adam?
Murya, Lafiya Zinariya: Ciwon mara lokacin jinin al'ada kashi na biyuTsawon lokaci, 11,59
Lafiya Zinariya: Ciwon mara lokacin jinin al'ada kashi na biyu
Gane Mini Hanya: Kan goron Tula
Gane Mini Hanya kan goron Tula
Murya, Ra'ayi Riga: Kan tsadar rayuwa a NajeriyaTsawon lokaci, 59,57
Shirin Ra'ayi riga na wanna makon ya duba batun tsadar rayuwa da ake fuskanta a Najeriya, da kuma matakan da gwamnati ƙasar ke ɗauka don magance matsalar
Murya, Hikayata 2023: Labarin Duniyar MafarkinaTsawon lokaci, 9,12
Daga cikin labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancaci yabo, a yau mun kawo muku labarin Duniyar Mafarkina na Sumayyah Abdulkadir Takori mazauniyar birnin Kano.